<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1)Ya Allahnmu na Bethel, kai mai jin addu'armu,
 Yakub a cikin jeji dā, ka biya bukatarsa.

[V2]
 2) Addu'armu da roƙonmu, mun kawo su yanzu.
 Ya Allahn ubanninmu, kai ka zama Allahnmu.

[V3]
 3)  A cikin dukan ƙuncinmu, ka bi da ƙafarmu.
 Abincin yini ba mu dai, ka rufa jikinmu.

[V4]
 4) Ka tsare mu, ya Allahnmu, a cikin duniyan nan.
 Har ran da za ka kira mu, mu shiga Sama can.</lyrics>
<title>Ya Allahnmu Na Bethel, Kai Mai Jin Addu'armu LW203</title>
<hymn_number>203</hymn_number>
<author>Croft, William (1678-1727), Watts, Isaac (1674-1748)</author>
</song>